Showing posts with label LABARAN HAUSA. Show all posts
Showing posts with label LABARAN HAUSA. Show all posts
Tuesday, 30 March 2021
Friday, 14 August 2020
Wednesday, 15 July 2020
Sunday, 12 July 2020
Friday, 10 July 2020
Wednesday, 8 July 2020
Tuesday, 7 July 2020
Shawara Guda 4 Yan Mata! Idan Kikayi Amfani da ita Zaki Gode wata Rana.
(1)Kiyi Haquri da abin da Iyayenki suke miki ko suke Baki na Hidima,duk Talaucin su,idan ta qure ne! ki nemi sana'a kiyi ko ki koya wacce babu zubar da Mutunci a cikinta.
(2) Kiyi haquri duk irin kayan da zaki ga Qawa ta saya ta saka,wanda kika san Iyayenki ko sana'ar da kike baza ta iya yi Miki su ba,ki kawar dakai daga kansu,ko Yawon Biki da anan ake jelen Gulmar kin saka ko baki saka ba,ba dole ne sai kinje ba ,zaki iya zuwa kafin Biki ko bayan Biki kiyi musu murna da Addu'a.
(3)Ahir! Ɗinki da cewa Namiji yayi Miki abu kaza da kaza,ko da ya matsa miki kan yana son ya Miki ki kasance me aji kafin ki karɓa,kar kuma ki bari wata kyautatawa da yake Miki tasa ki chanja daga yanda kike mu'amalantarsa,kamar misali don ya Miki Hidimar 10k ki fara washe masa baki,wannan Zubar da Qimar ki kike,idan bakya washewa ki zauna a hakan ki,karki sauya don ya baki wani abu,ko da kyautar sa ko ba kyautarsa ki zama kina nan yanda kike mu'amalantarsa,saboda idan kika zamo me araha don abin Duniya,cikin sauqi za'a saye ki da abin Duniya,kuma zai gane cewar sai yana miki kyauta yake samun kanki,in babu kyauta ba ki da sauqin kai,kinga kin faɗi wanwar! KI KULA!
(4)Duk rintsi Namiji yazo Gidanku ya same ki,idan yana son magana dake ko son ganin ki yazo Gidanku,koma dai menene yazo Gidan ku!!!!!!!!
Saturday, 4 July 2020
JARIDAR SAHARA REPORTERS SUNJI KUNYA
Ba da jimawa ba Allah Ya fara tona asirin Sahara Reporters jaridar makaryata masu yaki da addinin Musulunci
Ga wani bawan Allah wanda ya shine ya zana zanen ginin gidan da jaridar Sahara Reporters tace na Malam Isah Ali Pantami ne, mutumin yace karya ne, shine ya zana gidan, kuma ya san mai gidan ba na Malam bane
Allah Ka tsinewaa jaridar Sahara Reporters albarka, Allah Ka tarwatsa jaridar da masu gudanar da ita Amin
KUN SAN LAIFIN MALAM A GURIN SU?
Wanda ya kafa jaridar Sahara Reporters sunansa Omoyele Sowore, ya kafa jaridar ne a Kasar waje, 'dan kabilar yarbawa ne, bayarbe ne, babban ofishin jaridar yana Lagos, wasu yarbawa ne suke gudanar da jaridar sai wasu gurbatattu a cikin hausawa da suke tayasu aiki
A wani bincike da na gabatar, da zuwan Malam Dr Isah Ali Ibrahim Pantami ma'aikatar sadarwa ya karba ne daga hannun tsohon Minista bayarbe, Malam yazo ya tarar da abubuwa na rashin gaskiya da mamaya wanda wasu daga cikin kabilar yarbawa sukayi a ma'aikatar sadarwa, sai Malam ya rushe kabilancin da sukayi ya kawo adalci da gyara mai ma'ana
Wannan abinda Malam yayi ya taba zukatan wasu yarbawa kamar su sowore, sai suke amfani da jaridar Sahara Reporters na 'dan uwansu bayarbe suke ta kokarin yiwa Malam batanci da sharri don su goga masa kashin kaji da bakin jini don su huce takaici
Don haka jama'a ku gane kuma ku fahimta, cin mutuncin Malam da ake a jaridar yarbawa ta Sahara Reporters kabilanci ne,
kuma laifinsa kenan ya wargaza shirin mamaya da wasu yarbawa sukayi a ma'aikatar sadarwa, shiyasa zakuga Sahara Reporters babu ruwansu da yiwa sauran ministoci batanci da sharrin sai mininstan Sadarwa Dr Isah Ali Ibrahim Pantami kadai
Don haka ina kira ga 'yan uwa 'yan Arewa, mu tashi tsaye mu kare daraja da martaban Malam Isah Ali Ibrahim Pantami kafin tsinannun mutane masharranta su Sowore su sami galaba a kanshi, don Wallahi mutanen nan idan sun samu sa'a a kan Malam zasu kawar dashi, domin abinda sukayi yanzu sun taimaki 'yan Boko Haram ne wajen nuna makwancin Malam
Sannan abinda Sowore yake mana bayan kabilanci to akwai kiyayya da gaba na banbancin addini, yana fada da addinin Musulunci ne, Insha Allahu sai Sowore ya wulakanta kafin Allah Ya tabar dashi, Insha Allahu duk wani abu marar daraja a Nigeria sai yafi Sowore daraja da taimakon Allah, zamu hana idon mu bacci mu kai karansa gurin Allah Madaukakin Sarki
Kuma kwangila ake bashi, kudi makudai yake samun a dalilin wannan batanci da yake yiwa 'yan Arewa da Musulunci, shine wanda watannin baya ya kira taron juyin juya hali a Nigeria wanda daga karshe DSS suka kamashi, makiyin Nigeria da zaman lafiya wanda yake neman hanyar kunna wutar rikici da fitina a cikin kasa
Yaa Allah Ka kaskantar da Sowore
Yaa Allah Ka wulakanta Sowore
Yaa Allah Ka watsa al'amarin Sowore
Yaa Allah Ka nuna mana karshensa yana wulakantacce
Yaa Allah Ka kare mana Malam Isah Ali Pantami, Ka kunyata makiyansa, Ka bashi nasara akan mutanen banza Amin
Tuesday, 30 June 2020
Sunday, 28 June 2020
Subscribe to:
Posts (Atom)









