1-Boko Haram2-Boko Haram/ISWAP 3-Ansaru 4-Masu garkuwa da mutane5-Barayin daji
6-'Yan bindiga7-Rikicin fulani makiyaya da manoma8-Rikicin addini da kabilanci9-'Yan damfara10-Cin hanci da rashawa11- Karuwanci12- Fyade13- Luwadi14- MadigoA duniya babu wata kasa da zata tsinci kanta a cikin wadannan manyan matsaloli ta wanye lafiya, imba don wani taimako da ikon Allah ba da tuntuni Nigeria ta ruguje, don haka mu cigaba da yin godiya ga Allah da Ya barmu hakaAllah Ka magance mana dukkan matsaloli da suke addabar mu a Nigeria Amin

No comments:
Post a Comment