YAUDARA a Musulunci HARAMUN ne,saboda zai iya Haddasa cutarwa,duk me yinta ya san hakan,kuma ana yinta a kusan komai idan me yin yaso yayi,hakan yasa SO
ma ya samu nasa kamashon.


Yaudara a SO
ya kasu kashi 2 wasu sukance 3 ,(1)fara yin so
da niyyar yaudara(2)yaudara a tsakiyan SO
(3) yaudara a qarshen So
.




Amma mafi Girman yaudara shine yaudara a qarshen SO
sauran kuma riskar mutum suke.


Idan mutum ya tsinci kansa ya kasa tsayawa wuri ɗaya a So
yana yawan samun ɗimuwa har abin ya dinga damunsa wani lokacin
ba son ransa bane,zuciyarsa tana ta hilatarsa,yaji duk wanda ya riska da abin da zuciyarsa ke nema sai yaji SO
ya motsa masa a zuciya
,wannan shi ake kira Mayaudariyar Zuciya
me wahalar da Ruhin me yin SO








Zanci gaba da sababin rukunnan Yaudara dana lissafa yanda suke faruwa in shaa Allah.





No comments:
Post a Comment