Saturday, 4 July 2020

JARIDAR SAHARA REPORTERS SUNJI KUNYA



Ba da jimawa ba Allah Ya fara tona asirin Sahara Reporters jaridar makaryata masu yaki da addinin Musulunci 

Ga wani bawan Allah wanda ya shine ya zana zanen ginin gidan da jaridar Sahara Reporters tace na Malam Isah Ali Pantami ne, mutumin yace karya ne, shine ya zana gidan, kuma ya san mai gidan ba na Malam bane

Allah Ka tsinewaa jaridar Sahara Reporters albarka, Allah Ka tarwatsa jaridar da masu gudanar da ita Amin

No comments:

Post a Comment